Ni Na Yì Aikì Aka Kori Ganduje Daga Shugabancin APC, Da Taĺò-Ťàĺo Ma Na So Na Mayàŕ Da Shì Aka Ba Ni Hakuri, Inji Wani Malami Dan Jihar Borno.

Wannan Malami dan asalin jihar Borno ya ce ya so mayar da tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje tàlò-tàĺì amma aka ba shi hakuri.
Malamin ya ce duk wanda ya ce zai taba Kashim Shattima to lallai za su saka kafar wando daya da shi.
Hakazalika, malamin ya gargadi mataimakin shugaban majalisar dattawa na kasa, Sanata Barau Jibril da ya shiga taitayinsa, idan kuma ba haka ba zai mayar da shi Ràķùmin daji.
Daga S-bin Abdallah Sokoto