Thursday, February 5
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Ministan Ministan shari’a, Abubakar Malami ya bar jam’iyyar APC zuwa ADC

Abubakar Malami, wanda ya yi Ministan Shari’a a mulkin Buhari, ya baiyana dacewar tasa ne a wata sanarwa da ya sanyawa hannu ya kuma wallafa a shafinsa na facebook.

Ya ce gwamnatin APC ta gaza wajen magance matsalolin talauci da tsaro a karkashin gwamnatin Tinubu, inda ya ce gwamnatin ta fi maida hankali kan harkokin siyasa maimakon magance matsalolin ƙasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Samha M. Inuwa ta fito ta bayar da hakuri kan Bidiyon da ta yi wanda bai dace ba ya kuma dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *