Wednesday, April 29
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Ministan Ministan shari’a, Abubakar Malami ya bar jam’iyyar APC zuwa ADC

Abubakar Malami, wanda ya yi Ministan Shari’a a mulkin Buhari, ya baiyana dacewar tasa ne a wata sanarwa da ya sanyawa hannu ya kuma wallafa a shafinsa na facebook.

Ya ce gwamnatin APC ta gaza wajen magance matsalolin talauci da tsaro a karkashin gwamnatin Tinubu, inda ya ce gwamnatin ta fi maida hankali kan harkokin siyasa maimakon magance matsalolin ƙasa.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa, Rahotanni daga (ICIR) sun ce Shugaba Tinubu bashi da Lafiya rabon da a ganshi a office tun 1 ga watan Augusta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *