Tauraron mawakin Gabara na Hausa, DJ AB ya wallafa Bidiyo inda aka ganshi yana cin abinci tare da mawakin kudu, Burna Boy.
A baya dai an gansu sun dauki hoto tare.