Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan Jihar Edo ya shiga cikin Kwalbati yana duba aiki da ya dauki hankula

Gwamnan Jihar Edo, Okpebholo ya dauki hankula bayan ganinshi a cikin kwalbati yana duba ingancin ayyukan da aka yi.

Da yawa sun yi fatan samun Shugaba Irinsa

Karanta Wannan  Bayanai sun fito kan dalilin da yasa Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *