Monday, December 16
Shadow

Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata “dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne”

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton nata da take a kasar China inda take shakatawa.

Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta saidai ya jawo cece-kuce sosai.

Da yawa aun yi kirane ga Maryam da ta rika saka kayan mutunci.

Karanta Wannan  Kallo Hotuna da Bidiyo ya da Adam A. Zango da iyalansa suke shakatawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *