August 29, 2024 by Bashir Ahmed Turaruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan nata inda take shakatawa a kasashen Turawa. Karanta Wannan Kalli hoton Maryam Yahya da Masoyanta ke sam barka suna cewa ta ciko ta yi Bulbul