Abubuwan dake sa rama na da yawa amma ga kadan daga ciki kamar haka:
Yawan Tunani.
Wata cuta ta musamman, kamar su tarin TB, Cutar Kanjamau, da sauransu.
Yin Azumi
Motsa jiki.
Bacci sosai.
A rage cin abubuwan da aka sarrafa sosai irin su kayan gwanwani da sauransu.
A rage shan kayan zaki irin su lemun kwalba, da chakulet.
Shan ruwa da yawa.
Cin kayan marmari irin lemu da ayaba, da sauransu.
Cin kwai
Rage cin abinci da yawa.