Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Kaso 99.99 na masu laifin da ake kamawa a jihar mu ta Anambra Inyamurai ne ba Fulani ba>>Inji Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ya bayyana cewa, kaso 99.99 na masu laifuka da garkuwa da mutane da ake kamawa a jihar, Inyamurai ne ba Fulani ba.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro dake gudana.

Hakan na zuwane a yayin da kusan duk wani laifi musamman na garkuwa da mutane da ya faru a yankin Inyamurai ana alakantashi da cewa Fulanine.

Lamarin dai ya jawo zazzafar Mahawara inda wasu ke cewa sun yadda wasu suka ce basu yadda ba.

Karanta Wannan  Dala Dubu $5 da aka bamu bana cin hanci dan mu goyi bayan Shugaba Tinubu ya cire gwamnan Jihar Rivers bane, Barka da Sallah ce aka bamu>>Inji 'Yan majalisar Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *