Saturday, September 5
Shadow

Wannan wulakanci ne: Kalli Bidiyon yanda wani ya daina saurarin shugaba Tinubu a wajan Taron BRICS da ake yi a kasar Brazil yayin da yake jawabi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A wajan taron kasashen dake karkashin kungiyar BRICS dake gudana a kasar Brazil.

A yayin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zo yin jawabinsa, an ga yanda wani dake bayansa na cire abin sauraren jawabin kunne da ake sakawa inda ya canjashi da wani.

https://www.tiktok.com/@kingovieovie/video/7524402664076004613?_t=ZM-8xrHxKsGBLa&_r=1

Wasu dai sun yi fassarar cewa, ya gaji da jin abinda Tinubu ke cewa ne shiyasa yayi hakan.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Rahotanni sun bayyana cewa, Fusatattun Matasa sun Bankawa gidan Nafiu Bala Gombe dake ikirarin shine shugaban ADC wta, saidai 'yansanda sun yi magana kan lamarin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *