Tuesday, April 7
Shadow

Kalli yanda Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da me magana da yawun Shugaban kasa suka hadu a wajan kaddamar da littafin Garba Shehu

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga kenan suka hadu a wajan wani taron kaddamar da littafi a Abuja.

Garba Shehu, Tsohon me magana da yawun shugaban kasa ne ya kaddamar da littafin wanda ya damu halartar manyan ‘yan siyasa.

Karanta Wannan  Anya wannan malamin gaskiyane kuwa, Yayi Ikirarin za'a iya tayar da matacce ta hanyar kuran Sunan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *