
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Labarina ta bayyana cewa babu inda aka ce mace ta yi wanke wanke a gidan mijinta.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a wani shirin Podcast.
Ta kara da cewa, ba zai yiyu miji ya dauko ta daga gidansu tana cin Pizza ba ya zo yana bata tuwon dawa ba.