Monday, December 16
Shadow

Duk Wani Jami’in Zabe Da Ya Aikata Cin Hanci Da Rashawa Da Rashin Da’a Zai Fuskanci Hukunci — INE

INEC ta gargadi jami’anta Gabanin zaben gwamnonin da za a yi a ranakun 21 ga watan Satumba da 16 ga watan Nuwamba, 2024 a jihohin Edo da Ondo.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi gargadin cewa duk wani ma’aikacin hukumar da ya aikata cin hanci da rashawa da rashin da’a zai fuskanci hukunci mai tsanani a karkashin doka.

Daga: Abbas Yakubu Yaura

Karanta Wannan  Hotuna Da Duminsu:Zanga-zangar kukan yunwa da wahala ta barke a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *