Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Wannan yarinyar na ta kara daukar Hankula a shafukan sada zumunta bayan da bidiyonta tana rawa a wajan wani bikin kauyawa Day ya yadu sosai a shafukan sada zumunta.

An ganta tana rawa, tasha Kwalliya ga kuma murmushi tana rera wakar Dillin Dillin…

Bidiyon rawar da ta yi da aka wallafa a wani shafin Tiktok me sunan Easyshot11 ya dauki hankula sosai inda mutane da yawa sukai ta yabawa da rawar da ta taka sosai.

Don kallon Bidiyon, danna nan

Hutudole dai ya fahimci cewa, Bikin ya farune a Birnin Jos na jihar Filato.

Kuma hutudole ya fahimci cewa sunan matashiyar Amira. Sannan bidiyon rawar tata an kalleshi fiye da sau miliyan 6.

Karanta Wannan  Na tuba na daina maganganun Batsa, kuma Sheikh Daurawa ya sakani a Islamiya>>G-Fresh Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *