Thursday, February 5
Shadow

Sai mafarki nake da Buhari>>Inji Murja Kunya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok,Murja Kunya ta bayyana cewa sai mafarki tace da tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.

Murja ta roki wadanda basu yafewa Buhari ba su yi hakuri su yafe ma.

Karanta Wannan  Jahilci da sakarci ne yasa Gwamnonin Arewa suka bayar da hutun Azumin watan Ramadana, idan na zama shugaban kasa ba zan yadda da wannan ba>>Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *