Friday, September 18
Shadow

Dangote ya gana da Shugaba Tinubu

Attajirin Najeriya Alhaji Aliko Dangote ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa sake Abuja.

Ganawar tasu ta kasancene ranar Talata da yamma inda kuma suka yi ta a sirri.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Dangote yace matatun man fetur na Najeriya dake Warri, Fatakwal da Kaduna da wuya su gyaru duk da kashe dala Biliyan 18 da gwamnatin Tinubu ta yi wajan gyaransu.

Karanta Wannan  Bani ba ku, bazan koma jam'iyyarku ta ADC ba>>Gwamnan Zamfara ya gayawa Su Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *