
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, Aljanin da ya aureta ya saketa.
Ta kata da cewa ta gaji da zaman zawarci da kwana ita kadai.
Murja ta bayyana hakane a sabon Bidiyon da ta saki inda tace kamin mutum ya ankara sai ya ga yayi soyayya da maza kusan 20 duk inda ka wuce ana nunaka saboda sun sanka.