
A makon da ya gabata ne dai aka rika yada Bidiyon wata mata da cewa wai ta je binne wani abune a kabari aka kamata.
Saidai daga baya an rika sukar wadda ta yada Bidiyon da cewa ta tozarta wadda aka kama da laifin.
Bayan gano hakanne dai aka rikawa wanda wadda ta yada abin tofin Allah tsine inda wasu ma ke cewa ya kamata a kamata wasu ma na cewa a kasheta, kamar yanda take fada.
Saidai wadda ta dauki bidiyon ta fito ta bada hakuri.
Ko wane mataki kuke ga ya kamata a dauka?