Thursday, February 5
Shadow

Kamfanin Canal+ na Faransa ya sayi kamfanin Multichoice masu DSTV

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Kamfanin Canal+ na Faransa sun sayi kamfanin Multichoice masu DSTV.

Rahoton yace Canal+ sun sayi Multichoice din akan dala Biliyan $3 wanda hakan ya mallaka musu Dstv da Gotv.

Hukumar kula da gasar kamfanoni a kasar Africa ta kudu ta amince da wannan ciniki.

A watan October 8, 2025 ne za’a kammala gaba dayan cinikin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: TURKASHI An Baiwa Hammàtà Iska A Dakin Taron Hadakar Jam'iyyun Adawa Da Su Atiku Da Peter Obi Suke Gudanarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *