Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: A yau ma Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a gaban kotu

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a gaban babbar kotun jihar Kaduna inda ake ci gaba da shari’arsa.

Ana tsammanin Kotun zata yi hukunci game da neman belin da El-Rufai yayi.

Duk da yana daure, a yau, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi magana akan babban tarin jam’iyyar ADC, watau Convention.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ke rawa a wajan bikin 'ya'yansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *