
Tauraron Mawakin Hausa, Naziru Sarkin Waka ya bayyana cewa, gidansa ya hadu sosai ta yanda babu bangaren da mutum zai kalla yace shi talaka ne.
Naziru ya kara da cewa, shi Allah ya yishi mutum ne me son ,aman gida dan haka ya kayata gidansa yanda ya kamata.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.