Malamin Dariqa, Abdulfathi Sani ya bayyana cewa, har yanzu ana wahayi.
Malamin ya bayyana hakane a Bidiyon martanin da yawa Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Malam yace Ko gobe za’a iya yin Wahayi.