Thursday, October 1
Shadow

KALLI INDA RANKA: Matashi Ya Sadaukar Da Soyayyar Budurwarsa ta Shekaru 8 Akan Sabon LIFAN Da 200k

INDA RANKA: Matashi Ya Sadaukar Da Soyayyar Budurwarsa ta Shekaru 8 Akan Sabon LIFAN Da 200k

Kamar Yadda Muka Samu Rahoto Wani Attajiri ne ya nuna bukatar matashin Yabar masa budurwarsa da suke soyayya domin ya aure ta, inda yanajin tayin attajirin matashin baiyi wata-wata ba ya karba, yayi bakwana da Ita nan take.

Shin kuma zaku iya Hakan?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani dan Najeriya da yaje kasar China ya nuna Bidiyon wani bangare na kasar inda yace ba ko inane a China ke da kyau ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *