
Shahararren dan Tiktok, G-fresh Al-Amin ya bayyana cewa, tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kuma tsohon Gwamnan jihar Rivers ya gayyaceshi a cikin shahararrun mutanen da yake son su tallatashi.
A wani Bidiyo da Gfresh ya wallafa, an ganshi tare da Rotimi Amaechi yana bashi tabbacin cewa shi shahararrene kuma zai tallatashi a wajan ‘yan Arewa.
Me zaku ce anan?