
Malami me wa’azi a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, abinda wasu ‘yan darija suke yi na “Shirka” yafi abinda dan daba, Habu Dan Damisa da aka kashe a Kaduna na kisan mutane ba gaira babu dalili.
Malamin ace karkari dai ace habu yayi shaye-shaye ko kisa da sauransu, yace to hakan bai kai shirka ba a wajan Allah.
Sannan malamin yace Dabbaci da jahilci ne murna da mutuwar Dan Damisa, Addu’a ya kamata a yi masa.