Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami yayi zagayen gari a Gombe ana ta ce masa sai malam

Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa, Isa Ali Pantami yayi zagaye a garin Gombe inda ya fito ta saman mota yana dagawa mutane hannu.

An ji ana ta ce masa sai malam.

A jiya ne dai Sheikh Pantami ya sabunta Rijistarsa ta jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Bidiyon tsiraici na Diyar Fasto dake shirin gadonshi, kuma har ta fara wakitarsa a coci tana wa'azi ya bayyana, an ganta turmi da tabarya ita da wani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *