Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Da An yi magana akan iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sai ku ce cin mutunci ne toh idan dai hakan cin mutunci ne Allah da Qur’ani ne suja fara dan sun kai iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)wuUta>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Malamin addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah Sunnah ya bayyana cewa, da an yi magana akan iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sai wasu su ce cin mutunci ne.

Yace toh indai cin mutunci ne, to Qur’ani da Allah ne suka fara dan sun kai iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) din wuta.

Malam ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi:

Karanta Wannan  Allah Sarki: Bayan Shekaru 6 da watanni 3 a gidan yari an gano bashi da laifi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *