Friday, December 5
Shadow

Bidiyo Gwanin ban Sha’awa: Kalli Yanda kasar Yèmèn ta yi bikin murnar Haihuwar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da ya kayar sosai ake ta yabawa

Kasar Yemen ta yi bikin murnar haihuwar fiyayyen Halitta, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ta hanyar mamaye babban birninta da kalar Shudi.

An kuma rika harba wuta me kara da ake kira da fire works.

Lamarin ya kayar sosai inda mutane ke ta yabawa.

Allahumma Salli Ala Mohammad wa ala ali Muhammad, kama Sallaita Ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim fil alamin Innaka hamidum majid

Allahumma Barik ala Muhammad wa’ala Ali Muhammad kama barakta Ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamidummajid

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Rahama Sadau ta wallafa da yasa ake ta tunanin Ko Ali Jita ne ta aura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *