
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya isa Madina inda ya fara sayar da garin Danwake.
Saidai yace an kure masa gudu.
Ya bayyana hakane a sabon Bidiyon da ya saki.
Ya nuna jakar da yaje da garin Danwakensa a ciki inda yace mutanen Madina sun kusa sayeshi, bai ma je Makkah ba kenan.
Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: