An kama wata Bokanya data karbi Naira Miliyan 26 daga hannun wani dan ta masa Sihiri.
Saidai da yawa sun ce hadda laifin wanda ya kai kansa wajan Bokanyar.
Da aka tsare bokanyar, ta kasa yin bayanin yanda aka kashe kudin.