Thursday, October 1
Shadow

Ji Yanda Wasu ‘Yan Damfara Sun Yi Wa Kofur Audu Musayar ATM, Inda Suka Kwashe Masa Naira Dubu 450,000 A Asusun Bankinsa A Kano

Wasu ‘Yan Damfara Sun Yi Wa Kofur Audu Musayar ATM, Inda Suka Kwashe Masa Naira Dubu 450,000 A Asusun Bankinsa A Kano.

Kofur Audu yayi suna sosai a shirin fim din Dadin Kowa wanda ake Nunawa a tashar Arewa24.

Kuma matsalar satar kudi da musayar ATM ba sabuwa bace sai mutane sun yi hattara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wasu 'yan arewa musulmai sun fito suma suna Bayyana irin Asarar rhayukan da akawa Musulmai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *