Friday, December 5
Shadow

Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Osi ya dauki hankula sosai inda mutane ke cewa san bai dace ba saboda ya nuna Tsyraicinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Osi ta dauki hankula bayan wallafa wannan Bidiyon a shafinta na sada zumunta.

Da yawa dai sun ce hoton Bidiyon bai dace ba saboda yanda ya nuna tsiraicinta.

https://www.tiktok.com/@khadijaosi_/video/7548524389155867910?_t=ZS-8zdv9z6g4WH&_r=1
Karanta Wannan  Ana rade-radin an fara zartar da shari'ar Musulunci a jihohin Yarbawa inda har aka yankewa wannan mutumin hannu saboda sata, mutumin yayi karin bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *