Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Sati daya da Bashi Miliyan 20, Mutane sun yi mamakin ganin Bidiyon malam Nata’ala inda da yawa ke cewa ya warke

Sabon Bidiyon Malam Nata’ala bayan da Shugaban kasar Nijar ya bashi sama da Naira Miliyan 20 dan yayi magani ya baiwa mutane mamaki.

An ga malam Nata’ala har yayi kiba inda mutane ke cewa, ya warke.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Malam Nata’ala ya roki a tallafa mai da kudi dan yayi aikin cutar daji data kamashi.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon hirar tsohon dan wasan Arsenal, Emmanuel Eboue wanda ya auri baturiya, saidai yanzu yace ta rabashi da 'ya'yanshi sannan ta kwace duka kadarorin da ya mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *