
Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta sake bude babban shago Abuja.
Rahama Sa’idu ta sanar da bude shagon nata ne a shafinta na sada zumunta inda aka ga ‘yan uwa da abokan arziki ciki hadda mahaifinta sun halarci wajan bude shagon.
Tuni dai da yawa sukai ta mata fatan Alheri ana Allah san barka.