Saturday, September 12
Shadow

Tauraron mawakin kudu, Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a dare daya a gidan rawa(Club)

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron mawakin Kudu Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a gidan rawa, Watau Club.

Mawakan kudu kan kashe makudan kudade a Club wanda hakan kan jawo musu cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Murja Kunya na gayawa Adam A. Cewa ya fito takarar Gwamna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *