Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna inda aka ga kirjin ta ya nuna sosai da kuma kanta ba dan kwali.
Mutane sun rika kiran ta saka dan kwali sannan ta rufe kirjinta.