Saturday, June 27
Shadow

Kalli Hotuna: Tauraruwar Fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta jawo cece-kuce sosai bayan wallafa wadannan hotunan da suka nuna tsyraichinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna inda aka ga kirjin ta ya nuna sosai da kuma kanta ba dan kwali.

Mutane sun rika kiran ta saka dan kwali sannan ta rufe kirjinta.

Karanta Wannan  Gwamna Abba Gida-gida ya raba fom din JAMB kyauta guda 10,000 ga É—alibai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *