
Shahararren mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya bayyana goyon bayan kamawa da hukunta Malam Lawal Triumph kan zargin yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Batanci.
Yace su suna kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a yayinda dayen bangaren kuma suna kare dan kungiyane.
Yace kuma masu zaginsa cewa, wai shi mawaki ne Jahilaine, su je su tambayi irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) musamman idan za’a je yaki.