Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai Mahaifiyarsa Masallacin da ya gina

Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya kai mahaifiyarsa sabon katafaren masallacin da ya gina a mahaifarsa dake Kahutu Jihar Katsina.

https://www.tiktok.com/@u7_sarki/video/7580129572205694226?_t=ZS-91xwvFmDUll&_r=1

A yau Juma’a ne dai Rarara zai bude wannan masallaci.

Karanta Wannan  Najeriya ta tafka asarar Naira Biliyan N824.66bn a kasuwancin Danyen Man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *