Friday, December 5
Shadow

Ku hadani da Yahya Haifan, Naji yana cika bakin a cikin mintuna 5 zai iya kare Malam Lawal Triumph>>Inji Malama Jamila Abubakar

Malama Jamila Abubakar ta nemi a hadata da Malam Yahya Haifan su yi maqabala.

Malama ta bayyana hakane inda take tuhumar Haifan kan cewa a cikin mintuna 5 zai warware zargin da akewa Malam Lawal Triumph.

Malama Jamila ta zargi ‘yan Izala da Ta’addanci.

Kalli Bidiyon jawabinta anan

https://vt.tiktok.com/ZSDK5XaTt
Karanta Wannan  Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *