Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Ango ya runghumey Amaryarsa bayan daura aure, anyi-anyi ya saketa yaki

Wannan angon ya dauki hankula sosai bayan da ya rungume Amaryarsa bayan an daura musu aure a bainar Jama’a.

Wani karin abin daukar hankali shine yanda aka yi ta fama dashi ya saketa amma yaki.

Karanta Wannan  Nasarar Rayuwa bata dogara akan karatun Bòkò ba>>Inji Gwamnan Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *