Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan Jihar Edo ya shiga cikin Kwalbati yana duba aiki da ya dauki hankula

Gwamnan Jihar Edo, Okpebholo ya dauki hankula bayan ganinshi a cikin kwalbati yana duba ingancin ayyukan da aka yi.

Da yawa sun yi fatan samun Shugaba Irinsa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An kamata da zargin daukar Wayar iPhone 17 Pro Max ta saka a cikin jakarta a shagon sayar da wayoyi a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *