ALLAHU AKBAR: Ya Rasu A Yau Asabar Bayan An Yi Gama Hawan Arfa Da Shi A Makkah.
Daya daga cikin mahajjatan jihar Katsina, Alhaji Ali Tukur Daura ya rasu a yau bayan an kammala hawan Arfa da shi a kasar Saudiyya.
Allah Ya gafarta masa.