Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce da fadar Momi Gombe ta Nuna Rufaida da yawa a wannan Bidiyon nata

Wasu sabbin Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe sun dauki hankula sosai kuma sun jawo cece-kuce.

An ga Momi Gombe a Bidiyon sanye da doguwar riga tana ta rausaya.

Saidai wasu hankalinsu ya kai kan irin shigar da ta yi inda suke cewa ta nuna Rufaida da yawa.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Yanda 'yansanda suka min fàdè a bakin boda>>Wata 'yar Najeriya data je cirani kasar Libya ta dawo da kyar ta bayar da labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *