Friday, December 12
Shadow

Matashiya wadda ta kammala Jami’a me shekaru 28 ta samu aikin Tuka tankar dakon Man fetur ta Dangote

Matashiya daga jihar Benue, Terzungwe Juliana Iorzaa me shekaru 28 ta samu aikin tuka motar dakon man fetur ta Dangote.

Ta kammala karatu daga jami’ar Akperan Orshi College of Agriculture Yandev, Juliana.

Sannan dama can tana da kwarewa a iya tuka babbar motar dakon mai, a yanzu dai Dangote ya dauke aiki har an bata mota.

Karanta Wannan  Rashin lantarki ya tilasta rufe babban filin jirgin sama na Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *