Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Shekaruna 29 amma har yanzu ban yi aure ba, har kudi na kashewa Samari amma har yanzu ba wanda ya fito da niyyar aurena, ina zan saka kaina? Matashiya ta fashe da kuka

Wannan matashiyar ‘yar Najeriya ta fashe da kuka a wani Bidiyo data wallafa inda tace kadan ya rage ta kai shekaru 29 amma har yanzu bata da mijin aure.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo ta da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda tace laifin me ta aikata, tace tana da hali me kyau, har kudi take kashewa samari amma har yanzu bata samu mijin aure ba.

Wannan Bidiyon nata ya jawo zazzafar Muhawara a kafafen sadarwa.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1979443581778825327?t=E8JUTsHz_dy0PccfA-2P8w&s=19
Karanta Wannan  Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *