Monday, July 20
Shadow

Ashe Maganar Juyin Mulki Gaskiya ce, shiyasa naga manyan kasar Hadda Tinubu sun tafi kasashen waje ta yanda idan an yi juyin Mulkin zasu samu sauki>>Inji Tsohuwar Hadimar Shugaban kasa, Lauretta Onochie

Tsohuwar hadimar shugaban kasa a zamanin Mulkin shugaba Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta bayyana cewa ashe maganar juyin mulkin gaskiyace.

Tace shiyasa suka ga manyan kasar hadda shugaban kasa sun tafi kasashen waje ta yanda idan an yi juyin mulkin zasu samu sauki.

Ta bayyana hakane a shafinta na X.

Hakan na zuwane bayan da Sahara reporters ta ruwaito cewa, an kama wasu janarorin soji 16 da suka yi yunkurin yiwa Gwamnatin Tinubu juyin mulki.

Karanta Wannan  Ya kamata a rikawa 'yan Majalisar mu ta dattijai Gwajin shan miyagun kwàyòyì>>Sanata Natasha Akpoti ta bada shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *