Friday, December 5
Shadow

Matashi me sunan SS dake wa’azi a Kafafen sada zumunta yace Duk macen da bata Sallah saboda jinin Al’ada Kafurace

Wani matashi me suna SS a kafafen sada zumunta yace fatawar da malamai ke baiwa mata ta cewa ba zasu yi Sallah ba saboda jinin Al’ada ba daidai bace.

Matashin yace duk macen da bata Sallah saboda jinin Al’ada, Kafurace.

https://www.tiktok.com/@abbayahuza935/video/7561919583012031752?_t=ZS-90hgXmmtyZF&_r=1
Karanta Wannan  Da yan Kwankwasiyya yanda sukewa Kwankwaso biyayya haka sukewa Allah biyayya da duk Al’jannah Za’a shiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *