Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ango Maiwushirya ya kwanta rashin lafiya, wasu na cewa zullumin Auren Wada ne ya kwantar dashi

Tauraron Tiktok, Maiwushirya ya kwanta rashin lafiya kwana daya bayan da aka ce a daura masa aure da wada wadda aka fi sani da ‘YarGuda da suke Bidiyo da ita.

An ga dai ana masa karin ruwa yayin da yake kwance akan gado.

Wasu sun rika masa fatan samun sauki inda wasu ke cewa zullumin auren wada ne ya sashi gaba.

https://www.tiktok.com/@pharooq_/video/7563677050993708309?_t=ZS-90k0eoezJtR&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Har yanzu ina bin Naziru Sarkin Waka bashin kudin lefen aurensa dana hada masa bai biyani ba>>Inji Rashida Mai Sa'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *