
Wata matashiya ta bayyana cewa, duk wanda zai aureta dolene ya hada da kawarta ya aura.
Yace dalili kuwa shine sun san juna kuma zasu zauna lafiya.
tace har ma kwanna a gado daya lokaci guda zasu iyayi.
Tace kuma hakan zai taimaka wajan rage yawan matan da ake dasu inda tace mata sun yi yawa.